Amb Abubakar Cika kan zargin Najeriya da AES ke yi na keta haddin samaniyarsu
10 December 2025

Amb Abubakar Cika kan zargin Najeriya da AES ke yi na keta haddin samaniyarsu

Bakonmu a Yau

About

Ƙasashen AES da suka hada da Mali da Nijar da kuma Burkina Faso, sun ƙalubalanci Najeriya sakamakon saukar gaggawar da jirgin sojin ta da ya yi a Burkina. Waɗannan ƙasashe na zargin Najeriya da keta haddin sararin samaniyar yankin su. Domin tattauna wannan batu da kuma yunkurin juyin mulkin da ya gudana a Benin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Amb Abubakar Cika, tsohon Jakadan Najeriya a Iran.

Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana...........