Ali Cairo kan gasar lashe kofin Afrika ta AFCON da Senegal ta lashe
19 January 2026

Ali Cairo kan gasar lashe kofin Afrika ta AFCON da Senegal ta lashe

Bakonmu a Yau

About

A daren jiya ne aka kammala gasar lashe kofin nahiyar Afrika ta AFCON da Morocco ta karɓi bakunci, inda Senegal ta samu nasarar lashe gasar a karo na biyu a tarihi. Masu sharhi kan lamuran wasanni na kallon gasar a matsayin wacce aka inganta, sai dai ba a rasa ƙalubale nan da can da aka samu ba. Khamis Saleh ya zanta da Aliyu Lawal Ibrahim wanda akafi sani da Ali Cairo, tsohon ko-odinetan hukumar CAF kuma tsohon sakataren tawagar ƴan ƙasa da shekaru 20 ta Najeriya, wanda ya halarci gasar,

Ku latsa alamar sauti don sauraron yadda zantawarsu ta kasance...........