Abubuwan da suka haifar da saɓani a tattaunawar Amurka da Iran
13 April 2026

Abubuwan da suka haifar da saɓani a tattaunawar Amurka da Iran

Bakonmu a Yau

About

An tashi baram-baram tsakanin Amurka da Iran a tattaunawar da suka faro ranar Asabar a birnin Islamabad bisa shiga tsakanin Pakistan a ƙoƙarin kawo ƙarshen wannan yaƙi, tattaunawar da ke zuwa bayan cimma jituwar tsagaita wutar kwanaki 14 tsakanin ɓangarorin biyu.

Tuni ƙasashe suka fara kiraye-kirayen ganin rashin cimma jituwar Amurkan da Iran bai taɓa yarjejeniyar da ke tsakaninsu ba

Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hira da Dakta Dicko Abdourahmane malami a jami'ar Zinder Nijar....