
About
A Najeriya, ko baya ga farbaga dangane yadda Amurka ta fara kai hare-hare ta sama a kan waɗanda ta kira a matsayin ƴanta’adda a yankin arewacin ƙasar, wani abin tambaya shi ne halascin ɗaukar mataki bai wa wata ƙasa ta ƙetare damar yin amfani da sojojinta ba tare da amincewar majalisun dokokin ƙasar ba.
Abdoulkarim Ibrahinm Shikal ya zanta da masani doka Barrister Modibbo Bakari
Danna alamar sauti domin sauraron cikakkiyar hirar.......