Yadda ƴan siyasa ke katsalandan a harkokin masarautu a Najeriya
18 November 2025

Yadda ƴan siyasa ke katsalandan a harkokin masarautu a Najeriya

Al'adun Gargajiya

About

Shirin al'adun mu na gado na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda ƴan siyasa ke katsalandan a masarautun gargajiya a Najeriya.

Danna alamar sauarre domin jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa