Banbanci tsakanin maita da tsafi a mahangar al'adu da addini
07 October 2025

Banbanci tsakanin maita da tsafi a mahangar al'adu da addini

Al'adun Gargajiya

About

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Nura Ado Suleiman a wannan mako, ya mayar da hankali kan manufar Maita da kambun baka a mahangar al'adu da kuma addini, a wani yanayi da ake yiwa wannan abubuwa biyu mabanbantan kallo.

Duk da cewa wasu na yiwa waɗannan abubuwa biyu kallon abu guda, amma a wasu na kallon abubuwan biyu a matsayin mabanbanta kasancewar guda akan sameshi ne haka suddan yayinda ɗayan kuma ake iya haifar mutum da shi.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.