About
Shirin Al'adunmu Na Gado na wannan mako tare da Abdoulaye Issa ya yi duba kan wata al'ada da ake kira sai kowa ya zo a tsakanin al'ummar Hausawa da ke arewacin Najeriya.
Shiga alamar sauti don sauraron karin bayani.......