Tasirin mayaƙa a masarautun gargajiyar ƙasar Hausa
21 April 2026

Tasirin mayaƙa a masarautun gargajiyar ƙasar Hausa

Al'adun Gargajiya

About

Shirin Al’adun mu na Gado a wannan makon ya leka Jamhuriyar Nijar ne, inda ya duba batun da ya shafi mazajen dauri, musaman mayaƙan gargajiya a wannan zamani, jaruman da ke ƙarƙashin inuwar sarakunan gargajiya. Duk inda akwai masarautun gargajiya an san su da tarin mayaƙa da ke yin tsarin daka a cikin kowane irin hali don kare su. Wannan tsarin ne da ya samo sali tun zamani da ake yaƙe-yaƙe tsakanin masarautu.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa...........