
09 June 2026
Yadda Hausawa mazauna Jamus suka gudanar da gagarumin taron sada zumunci
Al'adun Gargajiya
About
Shirin Al'adun mu na Gado na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda Hausawa mazauna Jamus suka gudanar da wani gagarumin taro.
Ku danna alamar Saurare domin jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa.