Opens in a new window
Makomar makarantun gwaji na harsunan gida a Jamhuriyar Nijar.
30 June 2026

Makomar makarantun gwaji na harsunan gida a Jamhuriyar Nijar.

Al'adun Gargajiya

About

Shirin wannan makon zai duba makomar makarantun gwaji na harsuna  gida da suka haɗa harshen Hausa. A waɗannan makarantu, za a riƙa koyarwa da harsunan gida. 

Za a koya wa yara sana'o'i irin na gargajiya, a kuma koya musu adabin harsshe da sauransu.