Skip to content
Opens in a new window
Mahukunta na yunkurun sake rubuta tarihin Jamhuriyyar Nijar
27 October 2026

Mahukunta na yunkurun sake rubuta tarihin Jamhuriyyar Nijar

Al'adun Gargajiya

About

Shirin Al'adun Mu Na Gado na wannan mako yayi duba ne kan yunƙurin sake rubuta tarihin Jamhuriyyar Niger da magabatan ƙasar suka dauri aniyar yi. Tun bayan juyyin milki da sojojin ƙasar Niger suka yi da niyar raba gari da suka yi da duk wani gadon Turawan mulkin mallaka da suka mullaki ƙasar, sun ga dacewar sake rubuta tarihin ƙasar domin galibinshi tarihi ne da Turawan suka rubuta abinda yayi musu, wanda wani lokacin ma ba gaskiya bane ko kuma an masa gyaran fuska.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa...............