
29 March 2025
ALARAMMA PODCAST | KASHI NA 23 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSA
ADPlusHausa | Podcast
About
SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.