
12 June 2025
43 | ME YASA AKE YIWA AGENT KALLON MACUCI? | MUSTAHU SALISU MAIKAHO | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
ADPlusHausa | Podcast
About
TATTAUNAWA A KAN AIKIN AGENT MATSALOLINSA DA HANYOYIN MAGANCE SU, DA KUMA ALAKAR AGENT DA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA NAJERIYA (NAHCON), TARE DA SHUGABAN KAMFANIN MAIKAHO TRAVEL AGENT, KANO.