Click this button on your phone to subscribe to your favorite
stations
Hasken Alfijir Radio
Religious
Kano, NG
HausaArabic (Saudi Arabia)
An samar da wannan tasha domin fa'idantar da jama'a da Karatun Al'Qur'ani Izu sittin cikakke a kowanne lokaci. Za a iya samun laccocin muslunci masu fa'ida, Fatawar Manyan Malamai da sauran su... duk a wannan tasha ta Hasken Alfijir mai tarin albarka.