DiscoverSearch

Mu’allim Radio, rediyo ne da aka samar da shi domin yin hobbasa wajen bunkasa ilimi na addinin musulnci ga mai sauraro, ta hanyar kawo Karatun Tafsir da Hadisi, Muhawarori da Muqalu.

Muallim Radio baida alaqa da wata kungiya ta siyasa ko ta bangaranci na addini. Manurfasa guda, Yada ilimin addinin musulunci a saukake.

Gidan Radion Muallim na bukatar a dafa masa domin sabunta da cigaba da kawo shirye shirye a ka

View Radio