Bichi Radio and TV
Bichi Radio and TV

Bichi Radio and TV

An Samar da wadannan tagwayen tashoshi da nufin Zama tsangaya wajen daukar darasin abubuwan da ke faruwa, kama daga harkokin siyasa mulki da tattalin arziki. Harwayau, mu na da tsarin binciken kwakwkwafin yadda ake tasarifi da mulki da nufin haskakawa al'umma yadda yakamata shugabancin ya kasance.

Batare da tsoro ko shakka ba, za mu gudanar da aiki bisa doka da ka'idar aikin jarida domin ba kowa dama, tare da kokarin ganin an dawo da dama ga mai ita.