AT-TA'AWUUN EDUCATIONAL SERVICES
Radio At-ta'awuun Islamic Education Foundation.
Manufar Radio At-ta'awuun shine
1. Jawo hankalin Musulmi ga muhimman Abubuwan da suke buqata domin samun rayuwa mai inganci a matsayin su na Halifofin Allah a bayan Qasa.
Zamu mayarda da hankali ga watsa shiryen-shiryen da suka shafi matasa yanmata manyan *mata magidanta da sauransu ta fuskokin yada ilimin addini da na zamani.
Qarqashin jagorancin Muassasin At-taawuun Imam Dr. Bashir Ahmad 'Yankuzo, Minna-Niger State Nigeria